Zargin Satar Kudi: Kotu Ta Yi Sabon Hukunci kan Shari’ar Ganduje da Gwamnatin Kano …C0NTINUE READING HERE >>>
Babbar kotun Kano ta dage shari’ar Abdullahi Ganduje da wasu mutum bakwai kan zargin cin hanci da karkatar da kudadeLauyoyin wadanda ake tuhuma sun bukaci karin lokaci don gyara takardunsu, yayin da kotu ta dage sauraron karar zuwa 2025Mai shari’a Amina Adamu-Aliyu ta ce za a saurari dukkanin korafe-korafen da suka shafi wannan shari’a a ranar da aka tsayar
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar…
>