Zaratan ‘Yan Najeriya 50 za Su je Rivers domin Gano Gaskiya a Matatar Fatakwal

Kungiyoyin fararen hula za su kai ziyara ta musamman domin tantance gaskiyar cewa matatar man Najeriya ta Fatakwal ta fara aikiRahotanni sun nuna cewa an kafa kwamiti mai mutum 50 domin zuwa matatar da kuma bincike kan hakinanin yadda aikin tace mai ke gudanaAn ruwaito cewa kungiyar da…

Zaratan ‘Yan Najeriya 50 za Su je Rivers domin Gano Gaskiya a Matatar Fatakwal …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment