Zamu yi wa APC yadda muka yiwa PDP a zaben 2023 – Kwankwaso

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, ya bayyana cewa jam’iyyarsa za ta yi aiki tukuru domin tabbatar da cewa jam’iyyar APC mai mulki ba za ta samu sama da kuri’u 15,000 ba a Jihar Kano a zaben 2027.

Tsohon gwamnan jihar…

Zamu yi wa APC yadda muka yiwa PDP a zaben 2023 – Kwankwaso …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment