Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Yi Fatali da Kudin Fansa, Sun Fadi Dalilin Raina Naira Miliyan 3

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sun Yi Fatali da Kudin Fansa, Sun Fadi Dalilin Raina Naira Miliyan 3 …C0NTINUE READING HERE >>>

Mazauna kauyen Gidan-Goga a Zamfara sun koka a kan yadda miyagun ‘yan bindiga su ka ki karbar kudin fansa da aka ba suWani magidanci a yankin, Abubakar Shehu ya bayyana cewa an sace ‘ya’yansa mata uku a cikin mutane 26 da aka yi garkuwa da suMazauna yankin sun fadi yadda hukumomi su ka yi biris da su duk da cewa an sanar da su wurin da ‘yan ta’addan ke zauna a kusa da kauyen

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon…

>

Leave a Comment