“Za Ku Iya Rasa Rawaninku,” Sarki Sanusi II Ya Fadi Abin da ke Barazana ga Sarakai a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda bincike ya nuna yawan kararrakin cin zarafi a kotunaYa bayyana cewa masarauta ba za ta lamunci duk wani basarake da ke lakadawa matarsa duka baSarkin ya shawarci gwamnati kan yi wa wasu sassan kudin ‘penal code’ gyara don dakile cin zarafin mata
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka shafi mata da yara da…
>