Zaɓen Ghana: Saraki Ya Fadi Darasin da INEC da Majalisa Za Su Koya a Najeriya

Zaɓen Ghana: Saraki Ya Fadi Darasin da INEC da Majalisa Za Su Koya a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

Tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya yabawa hukumar zaben kasar Ghana Saraki ya ce zaben da aka gudanar a ranar Asabar darasi ne ga hukumar INEC a Najeriya da Majalisar Tarayya Tsohon gwamnan Kwara ya ce ya kamata hukumar INEC ta inganta yadda take gudanar da zabe wurin amfani da fasaha

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

Jihar Kwara – Tsohon…

>

Leave a Comment