‘Yar Uwar Gwamnan Taraba da ‘Yan Bindiga Suka Harba Ta Mutu, Bayanai Sun Fito …C0NTINUE READING HERE >>>
Kanwar gwamnan jihar Taraba, Atsi Kefas, ta mutu a Abuja sakamakon harin ‘yan bindiga da ya rutsa da ita a Kente da ke WukariLegit Hausa ta ruwaito cewa Atsi tana cikin motar mahaifiyar Gwamna Kefas yayin da ‘yan bindigar suka harbe ta a ranar AlhamisRasuwar Atsi ta jawo martani daga jama’a da dama, yayin da ake jira a ji sanarwar mutuwarta daga iyalinta a hukumance
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>