‘Yan Sanda Sun Yi Bajinta, Sun Tsallake Cin Hancin $17,000 daga Hannun ‘Yan Damfara …C0NTINUE READING HERE >>>
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya a jihar Rivers sun kawar da kai kan cin hancin maƙudan kuɗaɗe da aka ba suƳan sandan sun ƙi karɓar cin hancin $17.000 da wasu masu damfarar yanar gizo suka ba su bayan an cafke suMutanen dai sun yi fice wajen shirya damfarar yanar gizo wacce suka daɗe suna tatsar ƴan ƙasashen waje da ita
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Rivers -…
>