‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 4 Da Suke Zargi Da Daukar Nauyin Ayyukan Ta’addanci A Katsina

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 4 Da Suke Zargi Da Daukar Nauyin Ayyukan Ta’addanci A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Jami’an rundunar ‘yan sanda ta jihar Katsina sun kama wani da suke zargi da daukar nauyin ayyukan ta’addanci, Aminu Hassan, a bisa zarginsa da agazawa ‘yan bindigar da suka addabi karamar hukumar Danmusa da kewayenta.

Kakakin rundunar, ASP Abubakar Sadiq, ne ya bayyana hakan a sanarwar daya fitar a jiya Talata.

Yace wanda ake zargin mai shekaru 25 ya fito ne daga kauyen Dundubus na karamar hukumar Danja ta jihar.

Ya ci gaba da cewa kamen wani bangare ne na…

>

Leave a Comment