‘Yan sanda a Kaduna sun kashe ɗan bindiga, an dakile garkuwa da mutane

‘Yan sanda a Kaduna sun kashe ɗan bindiga, an dakile garkuwa da mutane …C0NTINUE READING HERE >>>

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kaduna ta sanar da nasarorin da ta samu a kan masu aikata laifuka, ciki har da kashe ɗan bindiga, hana yunkurin yin garkuwa da mutane, da kuma kama wasu mutum uku da ake zargin masu fashi da safarar makamai ne.

Kakakin rundunar, ASP Mansir Hassan, wanda ya bayyana hakan a wata sanarwa, ya ce an kuma kwato bindigogi da alburusai a yayin hare-haren da aka kai tsakanin 8 zuwa 10 ga Disamba, 2024, da taimakon bayanan sirri da aka samu.

A…

>

Leave a Comment