‘Yan Kasuwar Sun Tafka Asara, Wuta Ta Babbake Miliyoyin Naira a Nasarawa

‘Yan Kasuwar Sun Tafka Asara, Wuta Ta Babbake Miliyoyin Naira a Nasarawa …C0NTINUE READING HERE >>>

Gobara ta laƙume dukiyoyi na miliyoyin Naira a sabuwar kasuwar zamani da ke Lafia, babban birnin jihar NasarawaMusa Abdullahi, ɗaya daga cikin waɗanda shagunansu suka ƙone a kasuwar ya ce babu wanda ya san musabbabin tashin wutarHukumar kashe gobara ta jihar Nasarawa ta tabbatar da aukuwar lamarin, ta ce an tura jami’an kwana-kwana tun da wuri

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…

>

Leave a Comment