‘Yan Kasuwa Sun Fara Dakon Fetur Kai Tsaye daga Matatar Ɗangote

‘Yan Kasuwa Sun Fara Dakon Fetur Kai Tsaye daga Matatar Ɗangote …C0NTINUE READING HERE >>>

Kungiyar dillalan man fetur ta ƙasa (IPMAN) ta tabbatar da fara dakon fetur daga matatar Ɗangote Lamarin ya tabbata ne a watan Nuwamba, inda IPMAN ta ce an fara sayar mata da fetur ta kamfanin MRS Oil Wannan na zuwa bayan kamfanin da matatar sun sha zama domin sahale mata dakon fetur kai tsaye

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran da su ka shafi mata da yara da…

>

Leave a Comment