Yan Bindiga Sun Sace Mata da Yara Sama da 50 a Gari Guda? Gwamna Ya Yi Bayani

Yan Bindiga Sun Sace Mata da Yara Sama da 50 a Gari Guda? Gwamna Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamna Dauda Lawal ya ce labarin da ke yawo cewa ƴan fashin daji sun sace mutane 50 a yankin Maradun ba gaskiya ba neDauda ya bayyana cewa har yanzun bai samu labarin wannan hari da ake cewa an yi garkuwa da mata da ƙananan yara baYa kuma jaddada matsayarsa cewa ba zai zauna teburin sulhu da ƴan bindiga ba sai dai idan sune suka saduda, suka nemi zaman lafiya

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…

>

Leave a Comment