Yan bindiga sun sace amarya da kewayenta a Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>
‘Yan bindiga sun sace amarya da kawayenta no moo to hudu a karamar hukumar Sabon Birni, jihar Sakkwato.
Harin ya faru ne a ranar Asabar a kauyen Kwaren Gamba, kusa da Kuka Teke, wuri da aka saba kai hari daga kungiyoyin ‘yan bindiga da ke da alaka da Bello Turji.
Ganau sun bayyana cewa maharan sun dira yankin tare da sace mutanen, lamarin da ya jefa al’ummar yankin cikin tashin hankali.
Wani masanin tsaro, Zagazola Makama, ya bayyana cewa al’ummar yankin suna…
>