‘Yan bindiga sun tare wani magidanci a yankin Gidan Abe, Ƙaramar Hukumar Kachia, Jihar Kaduna, suka ƙwace kayan abincin Kirsimeti da ya saya, ciki har da buhun shinkafa da kayan miya.
Basaraken yankin ya tabbatar da cewa maharan, waɗanda suka zo kan babura, sun kai harin ne a ranar…
‘Yan Bindiga Sun Ƙwace Kayan Abincin Kirsimeti A Kaduna …C0NTINUE READING >>>>