Yahaya Bello Ya Ga Ta Kansa, Kotu Ta Iza Keyar Tsohon Gwamnan Kogi Zuwa Gidan Yari

Yahaya Bello Ya Ga Ta Kansa, Kotu Ta Iza Keyar Tsohon Gwamnan Kogi Zuwa Gidan Yari …C0NTINUE READING HERE >>>

Kotun tarayya ta iza keyar Yahaya Bello zuwa gidan yarin Kuje bayan ta ki amincewa da bukatar belin da tsohon gwamnanTsohon gwamnan na Kogi yana fuskantar tuhume tuhume 16 da EFCC ta shigar kan zargin karkatar da kimanin N110bnAlkaliyar kotun ta dage sauraron karar zuwa 25 ga Fabrairun 2025, wanda ke nufin Yahaya Bello zai shafe kwanaki 46 a tsare

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida…

>

Leave a Comment