Yahaya Bello: Dino Melaye Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Kogi Shagube

Yahaya Bello: Dino Melaye Ya Yi Wa Tsohon Gwamnan Kogi Shagube …C0NTINUE READING HERE >>>

Sanata Dino Melaye ya taso tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a gaba bayan kotu ta tura shi gidan gyaran hali na KujeTsohon sanatan ya bayyana cewa dama a baya ya taɓa yin hasashen cewa Yahaya zai ƙare a gidan kaso idan ya kammala mulkin jihar KogiKalaman Dino Melaye dai na zuwa ne bayan babbar kotu tarayya da ke Abuja ta umarci a tsare Yahaya Bello a kurkuru

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum,…

>

Leave a Comment