Biyo bayan samun rahoton mutuwar mutum 29 a wani turmutsutsu guda biyu a Babban Birnin Tarayya Abuja da kuma Jihar Anambra, Rundunar ‘yansanda ta fitar da tsauraran ka’idoji ga masu shirya rabon kayan abinci don kaucewa afkuwar lamarin nan gaba.
A Jihar Anambra, wanda ya auku a…
Yadda Turmutsutsin Rabon Kayan Abinci Ya Dagula Karsashin Kirsimeti …C0NTINUE READING >>>>