Yadda Lantarki Ta Babbaka Barawon Kayan Wuta Yana Tsaka da Sata

Wani mutum da ake zargi da yunkurin satar wayar lantarki ya mutu bayan wuta ta kama shi a yankin Nsukka na Jihar Enugu Rahotanni sun nuna cewa mutumin ya zo wajen tare da wasu abokan cin mushensa, amma sun gudu bayan hadarin ya faru An yi bincike a cikin motar da suka zo da ita wajen…

Yadda Lantarki Ta Babbaka Barawon Kayan Wuta Yana Tsaka da Sata …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment