Ya Kamata Ka Sani: Manyan Dalilai 4 da Suka Sa Rahama Sadau Take Shirya Fina Finai

Ya Kamata Ka Sani: Manyan Dalilai 4 da Suka Sa Rahama Sadau Take Shirya Fina Finai …C0NTINUE READING HERE >>>

Rahama Sadau ta bayyana cewa shirya fina-finai wata hanya ce ta isar da sako ga al’umma, ba don neman kudi kawai baJaruma Rahama ta ce fina-finai na tallata kyawawan al’adu tare da ba da damar fahimtar rayuwar al’ummomi daban-dabanJim kadan bayan haska fim dinta mai suna ‘Mamah’ a Saudiya, jaruma Rahama ta yi bayanin dalilanta na shirya fina finai

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…

>

Leave a Comment