Xi Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Sabon Shugaban Kasar Mauritius 

Xi Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Sabon Shugaban Kasar Mauritius  …C0NTINUE READING HERE >>>

A jiya Talata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sako ga Dharam Gokhool don taya shi murnar kama aiki a matsayin shugaban kasar Mauritius. Yana mai bayyana cewa Mauritius muhimmiyar abokiyar hulda ce ta kasar Sin a Afirka, kuma an daukaka huldar dake tsakanin kasashen biyu zuwa dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare tare da hadin gwiwar bangarorin biyu.

 

Xi ya kara da cewa, yana mai da hankali sosai kan raya dangantakar dake tsakanin kasashen biyu, kuma a shirye…

>

Leave a Comment