‘Wasu Ƙarin Yan Majalisar Tarayya na Shirin Komawa Jam’iyyar APC Mai Mulki’ …C0NTINUE READING HERE >>>
Mamban Majalisar wakilai, Hon. Etanabene Benedict ya ce yana ganin har yanzu akwai ƴan majalisar LP da ka iya komawa APC Ɗan Majalisar wanda ya fito daga jihar Delta ya ce abokan aikinsa na LP na komawa APC ne da nufin samun tikitin dawowa majalisa a 2027A ranar Alhamis da ta wuce ne ƴan majalisa hudu suka sanar da ficewa daga LP zuwa APC mai mulki a zauren majalisar wakilai
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa,…
>