Wani Matashi Ya Daɓawa Mahaifiyarsa Wuƙa har Lahira, Ya Ce Ita Ta Hana Shi Arziƙi

Wani Matashi Ya Daɓawa Mahaifiyarsa Wuƙa har Lahira, Ya Ce Ita Ta Hana Shi Arziƙi …C0NTINUE READING HERE >>>

Wani matashi ya kashe mahaifiyarsa ya hanyar amfani da wuƙa a kauyen Elebele da ke ƙaramar hukumar Ogbia a jihar BayelsaAn ruwaito cewa matashin mai suna Godwin ya aikata wannan ɗanyen aikin ne saboda zargin mamarsa ce ta hana shi ya yi kudi Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan Bayelsa ya ce an mika lamarin zuwa ga sashin binciken manyan laifuffuka a jihar

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…

>

Leave a Comment