Wani Abu da Ke Zargin Sinadari Ne Ya Tarwatse, Ya Haddasa Gobara a Jihar Legas …C0NTINUE READING HERE >>>
Wani sindari da aka ajiye a cikin kwalabe ya tarwatse, ya haddasa tashin wuta a yankin Agege da ke jihar LegasRahoanni sun bayyana cewa wata mata ta tsalle rijuya da baya da jami’an kashe gobara suka kai ɗauki wurin a kan lokaciDataktar hukumar kashe wuta ta Legas, Misis Margaret Adeseye ta ce sun fara gudanar da bincike domin gano wanda ya ajiye sinadarin a tsakar rana
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi…
>