Tsohon Mai ba Jonathan Shawara Ya Fadi Abin da Zai Faru da Tattalin Najeriya Kwanan Nan …C0NTINUE READING HERE >>>
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya yabi manufofin da Bola Tinubu ya shigo da suYa bayyana cewa akwai kwararan alamu da ke nuna cewa tsare-tsaren gwamnatin Tinubu na haifar da da mai idanuTsohon hadimin ya lissafo wasu daga cikin sassan da aka fara ganin ci gaban manufofin Bola Ahmed Tinubu a kasar nan
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin, al’amuran…
>