Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa za ta nemi bashin kudi har naira tiriliyan 13 domin cike gibin da ke cikin kasafin kudin shekarar 2025.
Ministan kudi da tattalin arziki, Wale Edun ne, ya bayyana hakan bayan taron majalisar tattalin arziki da aka gudanar a fadar shugaban kasa da ke…
Tinubu Zai Ciyo Bashi Don Cike Gibin Naira Tiriliyan 13 A Kasafin Kudin 2025 …C0NTINUE READING >>>>