Shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya bayyana jimamin sa kan rasuwar Justice Uthman Argungu, wanda yayi ritaya daga aikin kotun koli ta Najeriya.
Justice Argungu, wanda ya rasu yana da shekara 90, an binne shi ranar Lahadi a garinsa, Argungu, a Jihar Kebbi, bisa tsarin Musulunci.
A…
Tinubu yayi alhinin rasuwar tsohon Alkalin Kotun Koli, Uthman Argungu …C0NTINUE READING >>>>