Tinubu Ya Gamu da Gagarumar Matsala, Hukuma Ta Ki Amincewa da Gyaran Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>
Hukumar RMAFC ta ce dokokin gyaran haraji sun sabawa kundin tsarin mulki saboda sun takaita huruminta wajen tsara rabon kudiRMAFC ta ba gwamnatin tarayya shawarar amfani da tsarin rabon VAT na hukumar domin tabbatar da adalci ga bangarorin gwamnatiHukumar ta gargadi gwamnati cewa dokokin za su iya zama barazana ga hadin kan kasa tare da haifar da rashin fahimta a rabon kudi
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru…
>