Wani jigo a jam’iyyar Labour Party (LP), Kenneth Okonkwo, ya caccaki Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, yana cewa ya fara aikata kuskure tun ranar da aka rantsar da shi.
Okonkwo ya bayyana hakan ne a ranar Talata yayin wata tattaunawa da aka yi da shi a tashar Channels Telebijin,…
Tinubu ya fara kuskure tun ranar rantsarwa – Tinubu …C0NTINUE READING >>>>