Tinubu Ne Ya Fara Amanna Da Harkar Crypto Kafin Trump …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban hukumar tsaro a Kasuwanci ta Nijeriya (SEC), Emomotimi Agama, ya bayyana cewa shugaban Nijeriya, Bola Tinubu, ya amince da masana’antar cryptocurrency kafin shugaban ƙasar Amurka mai jiran gado, Donald Trump.
Agama ya bayyana wannan ne a yayin wani taron kasuwanci na masana’antar kuɗi na Afirka da aka gudanar a Casablanca, Morocco, inda ya ce, a lokacin da aka naɗa shi a matsayin shugaban SEC, shugaban ƙasa ya goyi bayan wannan masana’anta, saboda dangantakarsa…
>