washington dc —
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kafafen yada labarai su goyawa gwamnatinsa baya akan shirinsa na gyaran dokar haraji, inda yace tana da matukar mahimmanci wajen bunkasa tattalin arzikin kasa tare da tabbatar da wanzuwarsa a tsakanin ‘yan Najeriya.
Tinubu ya bayyana hakan ne…
Tinubu Na Bukatar Goyon Bayan Kafafen Yada Labarai Kan Gyaran Dokar Haraji …C0NTINUE READING >>>>