Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye na cikin gida da waje, tare da kayan sha da abinci a shekarar 2025.
Wannan na kunshe cikin kudurin kasafin kudin shekarar 2025 da shugaban kasa ya gabatar na…
Tinubu da Shettima zasu kashe biliyan 9.36 a tafiye-tafiye da makulashe a kasafin 2025 …C0NTINUE READING >>>>