Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da ayyukan gyare-gyare da za su shafi wutar lantarki a wasu sassan Birnin Tarayya (FCT).
TCN ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Babban Manajan Hulda da Jama’a, Ndidi Mbah, ya fitar a ranar Asabar.
Sanarwar…
TCN zai yi gyare-gyare a Abuja …C0NTINUE READING >>>>