Taron “1+10” Na Gaggauta Hadin Gwiwar Kasa Da Kasa

Taron “1+10” Na Gaggauta Hadin Gwiwar Kasa Da Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>

An gudanar da taron tattaunawa na “1+10” a nan kasar Sin a kwanan baya, inda jami’an wasu muhimman kungiyoyin duniya masu alaka da tattalin arziki, ciki har da sabon bankin samun ci gaba wato NDB, da bankin duniya da IMF, da kungiyar WTO, da kuma kungiyar raya ciniki da samun bunkasuwa ta MDD wato UNCTAD, suka halarci taron, don tattaunawa, da cudanya da manyan jami’an gwamnatin kasar Sin.

 

Masanan Sin masu nazarin siyasa da tattalin arzikin duniya, sun nuna cewa, an…

>

Leave a Comment