Tarihinta Na Jure Wahalhalu Ya Sa Kasar Sin Samun Karfin Zuci …C0NTINUE READING HERE >>>
Jiya, manyan kusoshin kasar Sin sun kira wani taro don tattauna batun raya tattalin arziki, inda suka sa ran cika burikan da aka tsara, ta fuskar raya tattalin arziki da zaman al’umma a shekarar 2024. Kana sun gabatar da shirin raya tattalin arzikin kasar a shekarar 2025, mai kunshe da matakan harkar kudi masu yakini, da na raya kirkire-kirkire a fannin kimiyya da fasaha da masana’antu, da sa kaimi ga aikin sayayya, da dai makamantansu.
Wadannan matakai masu yakini sun sa…
>