‘Yan Majalisar Wakilai 5 Daga Jam’iyyar Labour Sun Koma APC
‘Yan Majalisar Wakilai 5 Daga Jam’iyyar Labour Sun Koma APC …C0NTINUE READING HERE >>> washington dc — Bayan komawa zama a majalisar wakilan Najeriya a yau Alhamis, ‘yan majalisar 5 daga jam’iyyar Labour suka yi sauyin sheka zuwa jam’iyyar APC. ‘Yan majalisar sun hada da Esosa Iyawe (daga jihar Edo) da Tochukwu Okere (daga Imo) … Read more