
Kakakin Majalisar Dokokin Najeriya Ya Bayyana Damuwa Kan Karuwar Shaye Shayen Miyagun Kwayoyi A Tsakanin Al’umma
WASHINGTON DC — Majalisar wakilan Najeriya ta ce hauhawar shaye-shayen miyagun kwayoyi da cin zarafin da ke faruwa a gidaje babbar barazana ce da ka […]