Fagbemi Ya Gargadi Jami’ai Game Da Wadaka Da Kudaden Kananan Hukumomi
Fagbemi Ya Gargadi Jami’ai Game Da Wadaka Da Kudaden Kananan Hukumomi …C0NTINUE READING HERE>>> washington dc — Babban lauyan gwamnatin tarayyar Najeriya kuma Ministan Shari’ar Kasar, Lateef Fagbemi, yayi jan kunne game da sabawa hukuncin kotun koli a kan ‘yancin gashin kan kananan hukumomi, inda ya sha alwashin hukunta jami’an da suka karya dokar. Fagbemi … Read more