Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya

washington dc —  Shugaba Bola Tinubu ya amince da sufuri kyauta a fadin Najeriya gabanin bukukuwan kirsimeti. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris, ne ya sanar da hakan yayin ganawarsa da manema labaran fadar shugaban kasa jim kadan bayan kammala taron majalisar… Tinubu Ya Amince Da Sufuri Kyauta A Fadin Najeriya … Read more

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami' ar Abuja Zuwa Ta Yakubu Gowon

washington dc —  A yau Litinin, majalisar zartarwa ta tarayyar Najeriya ta amince da sauya wa jami’ar Abuja suna zuwa ta Yakubu Gowon. Ministan yada labarai da wayar da kan al’umma, Muhammad Idris ne ya bayyana wa manema labaran fadar shugaban kasa hakan a Abuja biyo bayan taron majalisar… Gwamnatin Najeriya Ta Sauya Sunan Jami’ … Read more

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokokin Najeriya A Gobe Talata

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar Dokokin Najeriya A Gobe Talata

washington dc —  Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai gabatar da kudirin kasafin 2025 a gaban Majalisun Dokokin kasar a gobe Talata. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ne ya bayyana hakan yayin zaman Majalisar. Kasafin na 2025 zai kasance cikakken kasafi na 2 da Shugaba Tinubu zai… Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2025 Ga Majalisar … Read more

Babu Sansanin Sojin Ketare A Najeriya – Shelkwatar Tsaro

Babu Sansanin Sojin Ketare A Najeriya – Shelkwatar Tsaro

washington dc —  Shelkwatar tsaron Najeriya ta musanta rahotannin dake cewa rundunar sojin Faransa na shirin kafa sansani a Najeriya. Sanarwar da daraktan yada labaran shelkwatar tsaron, Manjo Janar Edward Buba ya fitar a yau Litinin ta ce karin hasken ya zamo wajibi sakamakon rahotannin da… Babu Sansanin Sojin Ketare A Najeriya – Shelkwatar Tsaro … Read more