Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da Kasafin Kudin 2024 Da Watanni 6
Washington dc — Majalisar Dokokin Najeriya ta tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kudin 2024 da watanni 6, kamar yadda Shugaban Majalisar Dattawan kasar Godswill Akpabio ya bayyana a yau Laraba yayin gabatar da kasafin kudin 2025 da shugaba Bola Tinubu ya yi. “Mun ga irin kwazon da aka… Majalisar Dokokin Najeriya Ta Tsawaita Amfani Da … Read more