Mahukuntan kasar Sin sun fitar da wani rahoto game da yadda aka tafiyar da tattalin arzikin kasar a watan Nuwamban bana, a ranar 16 ga wannan wata, a daidai wannan lokaci kuma, ra’ayoyin jama’a na kasa da kasa sun nuna cewa, tattalin arzikin kasar Sin yana farfadowa sannu a hankali,…
Ta Yaya Kasar Sin Ta Cimma Burin Farfado Da Tattalin Arzikinta? …C0NTINUE READING >>>>