Ta Tabbata: Gwamna Ya Yi Afuwa ga Ɗan Shekara 17 da Kotu Ta Yankewa Hukuncin Kisa

Gwamna Ademola Adeleke ya yi afuwa ga Segun Olowookere da wasu mutum 52 da kotun Osun ta yanke wa hukuncin kisaRahoto ya nuna cewa kotu ta yankewa Olowookerehukuncin kisa ne saboda fashi da makami ba wai saboda ya saci kaji baGwamnann jihar ya ce shawarar kwamitin jin kai ta taimaka…

Ta Tabbata: Gwamna Ya Yi Afuwa ga Ɗan Shekara 17 da Kotu Ta Yankewa Hukuncin Kisa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment