‘Sun Sha Bamban da Yan Siyasar Najeriya’: Mahmood Yakubu Ya Yabawa Hukumar Zaben Ghana …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaban hukumar INEC a Najeriya, Farfesa Mahmood Yakubu ya yabawa kasar Ghana kan yadda aka gudanar da zabe Farfesa Yakubu ya koka kan yadda yan siyasar Najeriya ke sauya sheka lokacin da suka ga dama ba kamar Ghana baWannan na zuwa ne bayan gudanar da zaben kasar cikin lumana a jiya Asabar 7 ga watan Disambar 2024
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
FCT, Abuja -…
>