Sojoji, ‘Yan Sanda da ‘Yan Banga Sun Hadu Sun Gwabza da Tulin ‘Yan Bindiga

Sojoji, ‘Yan Sanda da ‘Yan Banga Sun Hadu Sun Gwabza da Tulin ‘Yan Bindiga …C0NTINUE READING HERE >>>

Rundunar ’yan sanda a jihar Kebbi ta sanar da ceto mutane 36 daga hannun masu garkuwa da mutane a yankunan Danko da Wasagu Tawagar haɗin gwiwa ta ’yan sanda, sojoji, da ‘yan banga sun yi nasarar fatattakar ’yan bindigar tare da ceto mutane da damaKwamishinan ’yan sanda, CP Bello M. Sani, ya yabawa jami’an tsaro tare da yin kira ga ci gaba da haɗin kai wajen yaki da ‘yan bindiga

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da…

>

Leave a Comment