Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 181, Sun Cafke 203 A Cikin Mako Guda

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 181, Sun Cafke 203 A Cikin Mako Guda …C0NTINUE READING HERE>>>

A kalla ‘yan ta’adda 181 ne aka kashe sannan aka cafke wasu 203 da ake zargi, ciki har da wani dan bindiga mai suna Mohammed Musa (Mamman) da sojojin Nijeriya suka kama a cikin mako guda da ya gabata.

Hedikwatar tsaro (DHQ) ta bayyana hakan a cikin wata sanarwa da daraktan yada labarai na tsaro, Manjo Janar Edward Buba ya fitar ranar Juma’a.

Manjo janar Buba ya kara da cewa, sojojin sun kuma kubutar da mutane 161 da aka yi garkuwa da su tare da kama wasu mutane 50 da ake…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 181, Sun Cafke 203 A Cikin Mako Guda …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment