Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Aniyar Amurka Ta Sanya Karin Haraji Kan Wasu Hajojin Sin Dake Shiga Kasar

Ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin, ta ce Sin na matukar adawa da aniyar Amurka ta dora karin haraji kan wasu hajojin Sin dake shiga kasar, ta kuma gabatar da korafi game da hakan.

 

A baya-bayan nan ne dai ofishin wakiliyar cinikayyar kasar Amurka ko USTR, ya sanar da batun karin…

Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Aniyar Amurka Ta Sanya Karin Haraji Kan Wasu Hajojin Sin Dake Shiga Kasar …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment