Tun daga tsakiyar wannan wata da muke ciki, Sin da Amurka su ke cudanya a bangarori daban-daban. Game da hakan, Sin ta bayyana cewa, kasashen biyu za su samu nagartattun ci gaba masu armashi tare da samar da alfanu ga al’ummun duniya, a mabambantan bangarori, illa dai suka yi hadin…
Sin Da Amurka Za Su Iya Samar Da Alfanu Ga Duniya a Hadin Gwiwarsu …C0NTINUE READING >>>>