Shugaban ‘Yan Sanda Ya Aika Sabon AIG zuwa Kano Ana Tsakiyar Rikicin Masarauta …C0NTINUE READING HERE >>>
Sufeta Janar na ‘Yan sandan Najeriya ya yi nadin sababbin AIG da za su canji wadanda suka yi ritaya a shiyyoyiIGP Kayode Egbetokun ya amince AIG Ahmed Ammani ya maye gurbin AIG Ari Mohammad Ali da aka nada a SatumbaAmmani ya zo lokacin da aka gaza kawo karshen rikicin masarauta da ake ciki bayan dawod a Muhammadu Sanusi II
M. Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa, addini, tarihi, wasanni da al’ada
Abuja – Sufeta Janar na ‘Yan sandan Najeriya,…
>