Shugaban NPA Ya Kai Ziyarar Neman Masu Zuba Jari A Tashoshin Jiragen Ruwa Na Onne Da Ta Jihar Ribas …C0NTINUE READING HERE>>>
A bisa qoqarin sayar da hannun jari da kuma qara bunkasa ayyukan Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa na Kasar nan, Shugaban Hukumar Dakta Abubakar Dantsoho, ya kai ziyarar aiki domin yin gangami neman masu zuba hannun jari a tashoshin Jirgin ruwa na Onne da ta jihar Ribas.
Ya kai wannan ziyarra ce, biyo bayan wadda ya kai a tashoshin Jiragen ruwa na Apapa da ta Tin-Can da ke a jihar Legas a ranar 27 ga watan Nuwambar 2024.
Gwamnati dai ta mayar da hankali wajen ganin ta tabbar…
Shugaban NPA Ya Kai Ziyarar Neman Masu Zuba Jari A Tashoshin Jiragen Ruwa Na Onne Da Ta Jihar Ribas …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>