Shugaban Majalisa Ya Ayyana Kujerar Mataimakin Gwamna a Matsayin Babu Kowa a Kanta …C0NTINUE READING HERE >>>
Kujerar Dennis Idahosa mai wakiltar mazaɓar Ovia daga jihar Edo ta zama wacce babu kowa a kanta daga ranar Laraba, 11 ga watan Disamban 2024Shugaban majalisar wakilai, Abbas Tajudeen ya ayyana kujerar mataimakin gwamnan na Edo a matsayin hakan a ranar LarabaAyyana kujerar ta sa ta majalisar a matsayin wacce babu kowa a kanta na zuwa ne bayan ya zama mataimakin gwamnan jihar Edo
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da…
>